Arsenal ta yi rashin nasara a Emirates da ci 3-0 a hannun Brighton a wasan mako na 36 a gasar Premier League ranar Lahadi. Brighton ta fara cin kwallo bayan da aka koma zagaye na biyu ta hannun Julio ...